kungiyar hadin kan kasashen larabwa

IQNA

Bangaren kasa da kasa, Ministocin harkokin Wajen na kungiyar tarayyar turai da larabawa suna kin amincewa da gina matsugunan yahudawa yan share wuri zauna.
Lambar Labari: 3481056    Ranar Watsawa : 2016/12/21